rachelua_ha_psa_tn/119/25.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "DALETH",
"body": "Wannan shine sunan baki na hudu haruffan Hebraniyawa. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 25-32 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "Raina yana birgima a ƙura",
"body": "Wannan shine salon zance. Mai yiwuwa ma'ana sune cewa 1) ya yi tunani cewa zai mutu ba da dadewa ba, ko 2) ya kwantawa cikin ƙura saboda yana da bakin ciki, 3) ya gane cewa yana son abubuwa na banza na duniya. (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "Ka bani rai ta wurin maganarka",
"body": "Wannan shine salon zance. Anan \"rai\" na nufin da manufa da muhimmancin, ba na nazarin hallitun masu rai kawai. (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "ta wurin maganarka",
"body": "\"Maganar\" Allah na gabatad da abin da ya ce. Anan ta na nufin da abin da ya alkawarta. AT: \"bisa ga alkawarinka\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "hanyoyina",
"body": "Abin da mutum ke yi ko yadda ya ke nuna hali an yi magana sai ka ce ita hanya ce ko. AT: \"abin da na yi\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]