rachelua_ha_psa_tn/119/21.txt

18 lines
623 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda aka la'anta",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) Allah zai la'anta su ko 2) sun cancanci horon Allah. AT: \"wanda ya cancanci horonka\""
},
{
"title": "Waɗanda suka bauɗe wa dokokinka",
"body": "arubucin ya yi magana game da yin rashin biyayya ga dokokin Allah sai ka ce sune tafarki da zasu iya yin yawo daga. AT: \"wanda ya tafi daga tafarki dokokinka\" ko \"wanda ya yi rashin biyayya ga dokokinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kãre ni daga ",
"body": "\"rike ni daga\" ko \"cece ni daga\""
},
{
"title": "wulaƙanci",
"body": "\"kuma jin kunya da wauta\""
}
]