rachelua_ha_psa_tn/119/91.txt

6 lines
287 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan abubuwa bayinka ne",
"body": "Dukkan halitattu abubuwa an yi magana game da su saimka ce su mutane wanda suna iya yi hidima ga Allah. AT: \"dukkan abubuwa suna yi maka hidima\" ko \"dukkan abubuwa sun yi biyayya da dokokinka\" (Dubi: figs_personification)"
}
]