rachelua_ha_psa_tn/132/09.txt

14 lines
613 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari firistocinka su suturta da adalci",
"body": "An yi magana game da adalci sai ka ce ita tufafi ne. AT: \"Bari mutane su gane cewa firistocinka suna da adalci\" ko \"Ina son mutane su dubi yadda firistocinka kullum suna yi abin da ke daidai\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Saboda bawanka Dauda",
"body": "\"Saboda abin da ya faru da bawanka Dauda.\" Duba yadda ka fassara jimla mai kama a 132:1."
},
{
"title": " kada ka juya wa zaɓaɓɓen sarkinka baya",
"body": "Anan \"juya wa\" na nufi da kin wani. AT: \"kada ka bari sarkin da ka shafe\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]