rachelua_ha_psa_tn/107/25.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ya bada umarni ya kuma zuga iskar guguwa dake motsa tekuna",
"body": "\"ya umurce iska kuma ya sa ta zama babban iskar guguwa dake motsa tekun\""
},
{
"title": "dake motsa tekuna",
"body": "Anan Dauda yana bayana iska na sa taguwar ruwa su zama da tsawo sai ka ce iska shine abun dake nacewa akan motsa wani abu. AT: \"dake sa taguwar ruwan teku su zama da tsawo sosai\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Suna kaiwa ga sararin sama; su tafi ƙasa cikin zurfafa",
"body": "Wannan yana bayyana tashiwan jirage da fadowan tare da taguwar ruwa. Matukan tashiwa zuwa ga sararin da fadowa zuwa ga zurfafa ƙara azama ne don bayyana yadda mai razanawa iskar guguwa yake. AT: \"jiragensu zasu tashi da tsawo sosai bisan taguwar ruwa kuma sa'an na zasu faɗi ƙasa-ƙasa sosai sakani taguwar ruwa\" (Dubi: figs_hyperbole) ."
},
{
"title": "suka kawo ga ƙarshen iyawarsu",
"body": "Jimla \"kawo ga ƙarshen iyawarsu\" na nufi cewa ba su san abin da zasu yi ba. AT: \"kuma ba su san abin da zasu yi ba\" ko \"ba su da wani dabara abin yi\" (Dubi: figs_idiom) "
}
]