rachelua_ha_psa_tn/144/09.txt

22 lines
574 B
Plaintext

[
{
"title": "sabuwar waƙa",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) \"waƙa da ba wanda ya taba rerarwa gabanin\" ko 2) \"waƙa da ban taba rerawa ba.\""
},
{
"title": "Dauda bawanka",
"body": "Dauda yana magana game kansa sai ka ce shi wani ne dabam. \"ni, Dauda, bawanka\""
},
{
"title": "daga mugun takobi",
"body": "Dauda yana magana game da mugu mutane sai ka ce su takuba ne suke amfani kamar makamai. AT: \"daga mugun mutane wanda suna kokari su kashe shi\"(See: figs_metonymy)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]