14 lines
719 B
Plaintext
14 lines
719 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ku shugabanni kuna faɗin gaskiya?",
|
|
"body": "Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don tsawata wa masu mulki saboda basa magana\nda adalci. AT: \"Ku masu mulki ba ku faɗi abin da yake dai-dai ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ku jama'a kuna yin shari'ar gaskiya?",
|
|
"body": "Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don tsawata wa alƙalai waɗanda ba sa yin hukunci\ndai-dai. AT: \"Ba ku taɓa yanke hukunci ga mutane daidai!\" (Duba: figs_rquestion)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Babu, kun yi aikin mugunta cikin zuciyarku",
|
|
"body": "Zuciya tana nufin tunani ko shirin mutane. AT: \"kuna aikata mugunta a cikin tunaninku\" ko \"kuna tunanin aikata mugunta\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |