rachelua_ha_psa_tn/19/09.txt

10 lines
486 B
Plaintext

[
{
"title": "Suna da girma da daraja fiye da zinariya",
"body": "Dokokin Yahweh ana maganarsu kamar ana saya da ɗanɗana. AT: \"Idan da za\nku iya siyan su, da sun fi zinariya daraja ... idan kun dandana su, za su fi zuma zaƙi\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "fiye ma da zinariyar da aka tace",
"body": "An fahimci kalmar \"mai mahimmanci\" from daga jumlar da ta gabata kuma ana iya maimaita ta.\nAT: \"har ma fiye da tamani mai yawa\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]