22 lines
1002 B
Plaintext
22 lines
1002 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Muhimmin Bayyani:",
|
|
"body": "Mutum wanda ya hada wannan zabura yana cigaba da magana."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Sarƙoƙin mutuwa sun kewaye ni",
|
|
"body": "Marubucin yana magana game da mutuwa sai ka ce ita ne mutum wanda zai kama shi kuma ya daura shi da igiyoyi. Dubi yadda ka fassara wannan a 18:4. AT: \"Ina ji kamar na yi kusa in mutu\" (Dubi: figs_personification da figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "tarkon Lahira kuma ya fuskance ni",
|
|
"body": "Marubucin yana magana game da \"Lahira,\" wurin matattu, sai ka ce ita ne mutum wanda zai yi masa maƙarƙashiya da tarkon. AT: \"Na ji kamar ina shirye in shiga kabari\" (Dubi: figs_personification and figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kira ga sunan Yahweh",
|
|
"body": "A nan kalman \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"kira ga Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ka ceto rai na",
|
|
"body": "A nan kalma \"rai\" na gabatad da mutum. AT: \"ceci ni\" ko \"kiyaye ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_synecdoche)"
|
|
}
|
|
] |