rachelua_ha_psa_tn/109/28.txt

18 lines
910 B
Plaintext

[
{
"title": " amma bari bawanka yayi farinciki",
"body": "\"amma ko ni, bawanka, in yi farinciki\" ko \"Ni ne bawanka, bari in yi farinciki.\" Dauda ya yi amfani da jimla \"bawanka\" na da ta'allaka da kansa."
},
{
"title": "Bari magafta na suyi sutura ... bari su sanya ",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana ɗaya kuma suna amfani tare domin jadada yadda kwarai yana yi masu fata su zama da kunya. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "suyi sutura da kunya",
"body": "A nan Dauda ya yi magana game da su kasancewa da jin kunya sai ka ce su ne sutura da sun sanya. AT: \"su ji kunya sosai\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "bari su sanya kunyar su kamar alkyabba",
"body": "Dauda ya yi magana game da kasancewa su da jin kunya sai ka ce wata alkyabba da su sa. AT: \"bari kunyar su ta rufe su kawai kamar alkyabbansu na nannade kewaye da su\" (Dubi: figs_simile)"
}
]