rachelua_ha_psa_tn/90/01.txt

18 lines
842 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhummin Bayani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin \nHebraniyawa. (Dubi: writing_poetry and figs_parallelism)"
},
{
"title": "Addu'an Musa... Ubangiji kai ne mafakarmu... a dukkan tsararraki.",
"body": "\"Wannan shine addu'a da Musa ya rubuto\"... Allah yana kare mutanensa faɗaɗɗece ne sai ka ce Allah shine dama mafaka ko rumfa. AT: \"Ubangiji kai ne kamar mafakar gare mu\" (Dubi: figs_metaphor)... \"kullum\" (UDB) "
},
{
"title": "Kafin a kafa duwatsu",
"body": "Wannan za a iya bayanata cikin kafa aiki.AT: \"Kafin ka kafa duwatsu\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Kafa ... Duniya ... har abada abadin",
"body": "\"halicci\" ko \"siffa\" ... Wannan misalin duk abun da ke cikin duniya .. Wannan magana ta bayana dukan lokaci da ta wuce, yanzu, da nan gaba."
}
]