rachelua_ha_psa_tn/118/01.txt

18 lines
433 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ku bada godiya ga Yahweh, domin shi nagari ne",
"body": "\"Gode wa Yahweh saboda na gari abubuwa da ya yi\"\n"
},
{
"title": "Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada",
"body": "\"Ya na kaunar mu da aminci har abada\""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]