10 lines
524 B
Plaintext
10 lines
524 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Gama kibiyoyinka suna sukana",
|
|
"body": "An yi magana game da tsananin azabar Yahweh ga marubuci kamar dai Yahweh ya harba\nkibiyoyi a cikin marubucin. AT: \"Hukuncinku yana da zafi kamar kun harba kibiya a\nwurina\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "hannunka na matse ni har ƙasa",
|
|
"body": "An yi magana akan horon Yahweh akan marubuci kamar dai Yahweh na fasa marubucin da hannunsa. Anan, \"hannu\" yana nufin ikon Yahweh. AT: \"ikonka ya buge ni\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |