rachelua_ha_psa_tn/127/03.txt

14 lines
834 B
Plaintext

[
{
"title": "gãdo",
"body": "\"kyauta\" ko \"mallaka mai daraja\". 'Ya'ya kullum suna karɓa gãdo daga iyayensu. Gãdo yake tafi daga iyaye zuwa ga 'ya'ya. Wannan maganar da aka tsinto daga littafi na nufi da 'ya'ya kamar gãdon iyayensu."
},
{
"title": "Kamar kibiyoyi a hannun mayaƙi, haka nan 'ya'yan ƙuruciyar mutum",
"body": "Kibiyoyi suna da muhimmanci sosai zuwa ga mayaƙi sadoda suna kare shi a cikin yaƙi. 'Ya'ya haka aka yi magana game da su sai ka ce su ne kibiyoyin mayaƙi. AT: \"Samun 'ya'ya zai taimaka don kare ka\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "kwarinsa cike da su",
"body": "Kwarin shine abun da ake ajiye kibiyoyin. Samun 'ya'ya aka yi magana game da su sai ka ce 'ya'ya sune kibiyoyin cikin kwarin. AT: \"gida da ke cike da 'ya'ya\" ko \"'ya'ya masu yawa\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]