18 lines
780 B
Plaintext
18 lines
780 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Muhimmin Bayyani:",
|
|
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Zabura ta Dauda",
|
|
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta zabura ko 2) zaburan game da Dauda ko 3) zabura ta na cikin salo zaburan Dauda. "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ka zauna hannun damana",
|
|
"body": "Jimla \"hannun damana\" na nufin da wurin ɗaukaka. AT: \"Ka zauna a wurin ɗaukaka wanda ina da shi domin ka\" (Dubi: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "maida maƙiyanka abin takawar ka",
|
|
"body": "A nan Dauda na bayyana Yahweh yana sakawa abokan gaba maigidansa a karkashin ikonsa da mulki kamar sa su a karkashin kafansa kamar da karkashin sawaye. AT: \"sa maƙiyanka a karkashin ikonka\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |