rachelua_ha_psa_tn/88/11.txt

10 lines
783 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko za'a san ayyukanka na al'ajibai a cikin duhu",
"body": "Duk tambayoyin guda biyu suke. Marubucin yayi amfani da tambayoyi don ya nanata cewa\nwaɗanda suka mutu ba za su iya dandana ko shelar manyan abubuwan da Allah yake yi ba.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutane ba za su yi magana game\nda ayyukanku masu ban al'ajabi da adalcinku a cikin duhun mataccen da aka manta da shi ba.\"\n(Duba: figs_parallelism da figs_rquestion da figs_activepassive)"
},
{
"title": "ko kuma adalcinka a wurare na mantuwa?",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman jumla daban. AT: \"Shin za a san adalcinku a\nwurin mantuwa?\" ko \"Waɗanda suke wurin mantawa ba za su san abubuwan kirki da kuke\naikatawa ba.\" (Duba: figs_ellipsis da figs_rquestion)"
}
]