rachelua_ha_psa_tn/22/30.txt

10 lines
421 B
Plaintext

[
{
"title": "Tsara mai zuwa",
"body": "Anan \"Zamani\" yana wakiltar mutanen tsara ne. Kalmomin \"mai zuwa\" yana magana ne game da wani lokaci mai zuwa kamar wani abu ne wanda yake tafiya kuma ya iso wani wuri. AT: \"Mutane a cikin al'ummomi masu zuwa\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "yi magana game da adalcinsa",
"body": "\"game da Yahweh\" ko \"game da abin da Yahweh ya yi\""
}
]