rachelua_ha_psa_tn/141/08.txt

18 lines
980 B
Plaintext

[
{
"title": "idanuna suna kanka",
"body": "Idanun sune wani kalma da yana musanya domin dukkan mutum. AT: \"Ina neman in gani abin da zaka yi\" ko \"Na sa ran zaka taimake ni\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": " a cikinka zan fake",
"body": "\"Ina rokonka don ka kare ni\" dubi yadda \"zan fake\" an fassara ta cikin 118:8. (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "raina",
"body": "Rai wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin cikakke mutum. AT: \"ni\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": " tarkunan da suka ɗana mani",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da yaudara wani mutumin nagari don haka mutumin zai yi zunubi domin mugayen mutane su iya cin nasara da shi sai ka ce tana sa tarko ne domin dabba. Kalma \"tarkuna\" kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin kansu. AT: \"Mutane wanda suna neman hanyoyi don cuta na\" (Dubi: figs_metaphor da figs_metonymy)"
}
]