rachelua_ha_psa_tn/116/07.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum wanda ya hada wannan zabura ya cigaba da magana."
},
{
"title": "Raina zai koma wurin hutawarsa",
"body": "Marubucin yana magana game da salama da amincewa da yana da shi sai ka ce ita ne wuri inda ransa ke samu hutawa. Kalma \"rai\" na gabatad da mutum. AT: \"Ina iya huta cikin salama kuma\" (Dubi: figs_metaphor da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ka ceto raina daga mutuwa",
"body": "A nan kalmar \"ka\" na nufin da Yahweh. Kalmar \"rayuwa\" na gabatad da mutum. AT: \"ka cece ni daga mutuwa\" ko \"ka kiyaye ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "idanu na daga hawaye",
"body": "Jimlar na fi'ili mai yiwuwa ana iya kawota daga jimla na baya don a bayyana ma'ana. AT: \"ka cece idanu na daga hawaye\" ko \"ka kiyaye ni daga kuka\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "tafin ƙafafuna kuma daga tuntuɓe",
"body": "Jimlar na fi'ili mai yiwuwa ana iya kawota daga jimla na baya don a bayyana ma'ana. Tafin kafafun anan na gabatad da mutum. Tuntuɓe anan mai yiwuwa na gabatad da kasancewa kisa daga maƙiyansa. AT: \"ka cece ni daga tuntuɓe\" ko \"ka kiyaye ni daga kisa daga maƙiyansa\" (Dubi: figs_synecdoche and figs_metaphor da figs_ellipsis)"
}
]