rachelua_ha_psa_tn/109/11.txt

18 lines
808 B
Plaintext

[
{
"title": "mai bin bashi",
"body": "Wani wanda yake ara kuɗi ga wani mutum amma na jira cewa mutumin zai biya kuɗin"
},
{
"title": "Bari a datse 'ya'yan sa; bari a share sunansu daga tsara ta gaba",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana mai kama da kuma na jadada 'ya'yan sa kasancewa hallaka. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Bari a datse 'ya'yan sa",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Sa a datse 'ya'yan sa\" ko \"Sa 'ya'yan sa su mutu\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "bari a share sunansu daga tsara ta gaba",
"body": "A nan ra'ayin can kasancewa ba wanda zai ci gaba da sunan iyalin an yi magana ta kamar yadda \"sunansu ya kasance an share.\" AT: \"bari a samu ba wanda zai ci gaba da sunansa\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]