rachelua_ha_psa_tn/109/01.txt

18 lines
699 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": " Domin shugaban mawaƙa",
"body": "\"Wannan shine domin darektan waka da kiɗa don amfani cikin sujada.\""
},
{
"title": "Zabura ta Dauda",
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ya rubuta zaburan ko 2) zaburan game da Dauda ne ko 3) zaburan yana cikin salon zaburan Dauda."
},
{
"title": "Domin miyagu da macuta",
"body": "Kalman \"miyagu\" da \"macuta\" na nufi da mutane. Suna da ma'ana daya kuma suna jadada yadda waɗannan mutane na da mugu. AT: \"Doin miyagu da macuta mutane\" (Dubi: figs_nominaladj da figs_doublet) "
}
]