rachelua_ha_psa_tn/89/27.txt

10 lines
418 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan ɗora shi a matsayin ɗan farina",
"body": "An yi magana da Yahweh don ba Dauda matsayi na musamman da fifiko a kan sauran\nmutane kamar Dauda zai zama ɗan farin Yahweh. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "mulkinsa kuma zai kai har sammai",
"body": "Wani daga dangin Dawud yana mulki koyaushe ana maganarsa kamar kursiyinsa zai dawwama muddin sama zai dawwama. (Duba: figs_simile)"
}
]