14 lines
578 B
Plaintext
14 lines
578 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "a cikin hasken fuskarka",
|
|
"body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh yana nuna musu alheri kamar fuskar Yahweh ta haskaka musu. AT: \"da sanin cewa kuna yi musu alheri\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "a cikin sunanka",
|
|
"body": "Anan “suna” yana wakiltar mutumin. AT: \"a cikin ku\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ayyukan adalcinka kuma sun ɗaukaka ka",
|
|
"body": "Cikakken sunan \"adalci\" za'a iya bayyana shi azaman sifa ne. AT: \"Suna daukaka\nku saboda koyaushe kuna yin abin da ke daidai\" (Duba: figs_abstractnouns)"
|
|
}
|
|
] |