rachelua_ha_psa_tn/85/06.txt

10 lines
648 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Ba zaka sake falkar damu ba?",
"body": "Marubucin yayi amfani da wata tambaya don jaddada buƙatarsa ga Allah ya sa mutanen Israila su sami ci gaba kuma su sake farin ciki. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin\nsanarwa. AT: \"Da fatan za mu sake samun ci gaba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ka bamu cetonka",
"body": "Wannan shine yadda marubucin yake son Allah ya nuna amincin sa ga mutanen sa. Idan aka sake tsara jumla, ra'ayoyin da ke cikin sunan \"ceto\" za'a iya bayyana su da kalmar aikatau. AT: \"kuma ka cece mu\" ko \"ta hanyar ceton mu\" (Duba: writing_connectingwords da abstractnouns)"
}
]