[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Muhimmin Bayyani: Dauda ya cigaba da magana ga sarkin." }, { "title": "Yahweh zai riƙe sandar mulkin ƙarfin", "body": "Anan Dauda na magana game da Yahweh na shimfiɗa wuri cewa sarkin yana mulki kamar yadda yana riƙe da sandar mulkinsa. AT: \"Yahweh zai shimfiɗa wurin a kan wanda ka ke mulki da iko\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "daga mahaifar asubahi ... kamar raɓa", "body": "Dauda na bayyana raɓa kamar yadda jariri ga wanda asubahi ya bada haihuwa. AT: \"a cikin safiya ... kamar da raɓa\" (Dubi: figs_personification)" }, { "title": "daga mahaifar asubahi ƙuruciyar ka zata zame maka a kamar raɓa", "body": "" } ]