[ { "title": "Ka sa waɗanda suke son kashe ni", "body": "Ana iya sake dawo da wannan kuma a bayyana ta cikin aiki. AT: \"Bari waɗanda ke bin rayuwata su ɗauke shi abin kunya su ji kunya kuma su ɓata rai gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)" }, { "title": "Kasa su razana saboda kunya, su waɗanda ke yi mani ba'a", "body": "Bari waɗanda suka ce da ni, \"Aha, aha!\" su firgita saboda kunyarsu\"" } ]