[ { "title": "Na sami mafaka a wurin Yahweh", "body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"je wurin Yahweh don kariya\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Ka tashi kamar tsuntsu akan tsauni", "body": "An yi wannan tambayar don bayar da girmamawa. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Don haka kar ku ce in gudu!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "zuciyar adali", "body": "Anan \"dai-daitacciyar zuciya\" tana nufin mutane masu ibada ko adalai." } ]