[ { "title": "Kwanakina sun zama kamar inuwar data gushe", "body": "Dauda ya kwatanta lokacinsa da ta rege masa a duniya da inuwa mai koɗewa. AT: \"Lokaci na na kasancewa da rai gajerewa ce kamar inuwa na maraiceda ba dadewa ba zaya tafi\" (UDB) (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "na kuma yanƙwane kamar ciyawa", "body": "Sa'ad da jikin Dauda ya zama kumama kuma yana kusa da karshen rayuwansa, ya kwatanta kansa da ciyawar mai yankwanewa. AT: \"jiki na ya zama kumaman kamar yadda ciyawa ke yankwanewa\" (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "kuma shahararka ta dukkan tsararraki ce", "body": "\"zaka zama da shaida domin dukkan tsararraki masu zuwa\"" }, { "title": "shahara", "body": "kasancewa da sani daga mutane masu yawa" } ]