[ { "title": "Wahalolinsu zasu ƙaru", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"Matsalar waɗanda ke neman wasu\nalloli za su ƙaru\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "in furta sunayensu da leɓuna na ba", "body": "Laga sunayensu kwatanci ne na yabon su, kuma “leɓɓa” alama ce ta abin da mutum ya faɗa. AT: \"ko ku yaba musu da maganata\" ko \"kuma ba zan yabi gumakansu ba\" (Duba: figs_metonymy)" } ]