[ { "title": "Ka shirya teburi", "body": "Teburi yana wakiltar biki saboda mutane zasu sanya duk abincin akan teburi. (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "a gabana a fuskar maƙiyana", "body": "Ma'ana anan shine marubuci baya damuwa da makiyansa domin shi babban baƙon Ubangiji ne sabili da haka kariya daga cutarwa. AT: \"duk da kasancewar magabtana\"" }, { "title": "ƙoƙona ya cika har yana zuba", "body": "A nan kopin giya wanda yake malala yana wakiltar albarkatu masu yawa. AT:\n\"Kun cika ƙoƙona sosai har ya malalo\" ko \"Kuna ba ni albarkoki da yawa\" (Duba: figs_idiom)" } ]