[ { "title": "Muhummin Bayani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin \nHebraniyawa. (Gani: writing_poetry and figs_parallelism)" }, { "title": "Addu'an Musa... Ubangiji kai ne mafakarmu... a dukkan tsararraki.", "body": "\"Wannan shine addu'a da Musa ya rubuto\"... Allah yana kare mutanensa faɗaɗɗece ne sai ka ce Allah shine dama mafaka ko rumfa. AT: \"Ubangiji kai ne kamar mafakar gare mu\" (Gani: figs_metaphor)... \"kullum\" (UDB) " } ]