[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Zabura ta Dauda", "body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta Zabura ko 2) zabura game da Dauda ne ko 3) zabura yana cikin salo na zaburan Dauda." }, { "title": "Ina godiya ga Yahweh da dukkan raina, da dukkan abin da ke cikina, Ina yabon sunansa mai tsarki", "body": "Wadannan jimla biyu na ma'ana abu daya ne kuma na jadada yadda zaya yi wa Yahweh yabo kwarai. AT: \" Zan yi wa Yahweh yabo da dukkan abin da ke cikina\" (Dubi: figs_parallelism) " }, { "title": "dukkan abin da ke cikina", "body": "\"dukkan ni\" ko \"dukkan abin da ke " } ]