[ { "title": "Amma da gaske Allah ya ji; ya kula", "body": "Waɗannan jumloli biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafawa\ncewa Allah ya ji addu'arsa. AT: \"Amma hakika Allah ya ji addu'ata\" (Duba: figs_parallelism)" } ]