[ { "title": "Ya mayar da teku busasshiyar ƙasa; sun bi ta cikin teku da ƙafa", "body": "Wannan yana nufin ƙetare Bahar Maliya. (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "kada masu tawaye su ɗaukaka kansu", "body": "\"kada mutane masu tawaye su daukaka kansu\" ko \"kada masu tawaye su yi alfahari\"" } ]