[ { "title": "ba zan sadu da wahala ba", "body": "Ana magana game da fuskantar masifa kamar saduwa da ita. AT: \"Ba zan sami\nmatsala ba\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Maganganunsa suna cike da zage-zage da yaudara", "body": "Abin da mutane ke faɗi ana maganarsa kamar kasancewa a bakinsu. AT: \"A\nkoyaushe yana zagin mutane, yana faɗar ƙarairayi, kuma yana barazanar cutar da mutane\"\n(Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "mai hatsari ne da hallakar wa", "body": "Anan harshe yake wakiltar magana. AT: ko \"abin da yake fada na cutar da lalata mutane\" ko \"yana magana da kalmomin da ke barazana da cutar da mutane\" (Duba: figs_metonymy)" } ]