[ { "title": "Bari su waɗanda ke neman raina su ji kunya su kuma faɗi", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari Yahweh ya kunyata kuma ya\ntozarta waɗanda suke neman raina\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Bari waɗanda ke shirin cuta na a juyar da su a kuma hargitsa su", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"Bari Yahweh ya juya ya kunyata\nwaɗanda ke shirin cutar da ni\" (Duba: figs_activepassive)" } ]