[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "wanda ya ke cikin ƙunci", "body": "Wannan yana nufin da mutu wanda ya ke cikin kunci. AT: \"mutum wanda ya ke cikin kunci\" (Dubi: figs_nominaladj) " }, { "title": "cikin damuwa", "body": "\"suma\" ko \"ƙumama\"" }, { "title": "ya kuma zuba makokinsa gaban Yahweh", "body": "Yadda marubuci ya bayyana makokinsa aka kwatanta shi da zuban ruwa. AT: \"da yardan kai ya bayyana bakin cikinsa ga Yahweh\" (Dubi: figs_metaphor) " } ]