[ { "title": "Gama sun sa shi fushi da masujadansu kuma suka harzuƙa shi ga yin kishi da gumakansu", "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna cikin layi ɗaya kuma suna da ma'anoni iri ɗaya. (Duba: figs_parallelism)" } ]