[ { "title": "a ranar wahala zaya", "body": "\"a lokacin wahala\" ko \"lokacin da nake cikin matsala\"" }, { "title": "Zaya ɗaukaka ni a bisa dutse mai tsawo", "body": "Ana maganar Allah mai tsare marubuci daga makiyansa kamar Allah yana sanya shi a kan wani dutse mai tsayi inda makiyansa ba za su iya zuwa gare shi ba. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Sa'an nan za a ɗaukaka kaina fiye da maƙiyana dake kewaye dani", "body": "Wannan yana wakiltar marubucin da ke samun girman kai ko girmamawa lokacin da ya kayar\nda abokan gabansa. Ana iya bayyana shi cikin tsari mai aiki. AT: \"mutane za su\ngirmama ni lokacin da na ci nasara a kan magabtana\" ko \"Allah zai girmama ni ta hanyar ba ni damar cin nasara kan magabtana\" (Duba: figs_metonymy da figs_metonymy da figs_activepassive)" } ]