[ { "title": "Kada ka damu da masu mugunta", "body": "\"Kada ku bari mugayen mutane su bata muku rai\" ko kuma \"Kada ku damu da abin da mugayen\nmutane suke yi\"" }, { "title": "Gama zasu bushe da wuri kamar ciyawa, su kuma yanƙwane kamar korayen tsire-tsire", "body": "Ana magana game da masu aikata mugunta kamar ciyawa ne da tsire-tsire waɗanda suka\nbushe suka mutu a lokacin zafi. Wadannan kwatancen biyu duk suna nufin zasu mutu. AT: \"mutu\" ko \"zo ƙarshe\" (Duba: figs_simile da figs_parallelism)" } ]