[ { "title": "kaine kaɗai na zaɓa da ƙoƙona", "body": "Anan Dauda yayi magana game da Yahweh kamar yana cikin yankin ƙasa da aka ba shi.\n(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Kai ne kake riƙe da rabona", "body": "\"Kuna ƙaddara makomata\" ko \"Kuna sarrafa abin da zai faru da ni\" " }, { "title": "hakika gado mai dadi nawa ne", "body": "Anan Dauda yayi maganar albarkar Yahweh kamar dai gadon da ya samu ne. AT: \"Ina murna da duk abubuwan da ya ba ni\" (Duba: figs_metaphor)" } ]