[ { "title": "dukkan waɗanda suka fake gare ka su yi farinciki", "body": "Ana maganar Allah kamar yana mafaka ne, wurin da za'a kiyaye mutane. AT:\n\"Bari duk waɗanda suka je wurinku don kariya su yi murna\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "waɗanda ke ƙaunar sunanka", "body": "Sunan Allah yana wakiltar shi. AT: \"waɗanda suke ƙaunarku\" (Duba: figs_metonymy)" } ]