[ { "title": "Yahweh ka kasance har abada", "body": "\"Kasance\" mai yiwuwa wakiltar zama akan kursiyin a matsayin sarki. AT: \"Yahweh\nyana zaune akan kursiyinsa har abada\" ko \"Yahweh yana mulki har abada\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ka kafa kursiyinka domin yin shari'a", "body": "Furcin \"kursiyinsa\" yana wakiltar sarautar Allah. Abubuwan da ke yiwuwa ma'anar su ne 1) \"Yana hukunci ne domin ya shar'anta mutane\" ko 2) \"Yana mulkin mutane bisa adalci\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zai yi wa mutane shari'a da gaskiya", "body": "Anan “duniya” tana nufin dukkan mutanen duniya. AT: \"Zai yi hukunci ga dukkan\nmutanen duniya da adalci\" (Duba: figs_metonymy)" } ]