[ { "title": "gama ka tã dani sama", "body": "Marubucin yayi maganar Allah ne ya tseratar dashi ya kuma tsare shi daga mutuwa kamar Allah ne ya tsamo shi daga rijiya mai zurfi. AT: \"kun cece ni\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "in gangara ƙasa zuwa kabari", "body": "“Kabari” yana wakiltar mutuwa. AT: \"daga mutuwa\" (Duba: figs_metonymy)" } ]