[ { "title": "tallafa wa dukkan waɗanda suke faɗuwa ... tãda dukkan waɗanda ke a wulaƙance", "body": "Marubucin zabura yana magana game da Yahweh yana karfafawa mutane sai ka ce yana taimakon mutane wanda suna da rauni a jiki. Kana yiwuwa bukata don fassara dukka layi ta yin amfani da layi daya kawai. AT: karfafa waɗanda su kusan fid da zuciya" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]