[ { "title": "yi shelar sunan Yahweh a Sihiyona da kuma yabonsa a Yerusalem", "body": "Wadannan jimla biyu suna da ma'ana daya kuma suna jadada ra'ayi na yin yabo ga sunan Yahweh. (Dubi: figs_parallelism) " }, { "title": "da kuma yabonsa", "body": "Ana iya kara kalmomin da sun ɓace. AT: \"kuma yi shelar yabonsa\" (Dubi: figs_ellipsis)" } ]