[ { "title": "Ka kasa kunne ga kirana", "body": "Wannan shine kira domin taimako. Duba yadda ka fassara wannan cikin 5:1. AT: \"Ka kasa kunne gare ni kamar yadda na yi kira gare ka yanzo domin taimako\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "an ƙasƙantar dani", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Ina bukata sosai\" kuma 2) \"Na raunana sosai.\" Duba yadda \"mun kaskantu sosai\" an fassara ta cikin 78:7." }, { "title": "Ka fitar da raina daga kurkuku", "body": "Wannan wani roko ne. AT: \"ka fitar da ni daga kurkuku\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": "yi godiya ga sunanka", "body": "Kalma \"suna\" wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutum. Duba yadda ka fassara wannan cikin 5:11. AT: \"yi godiya gare ka\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]