[ { "title": "Ceton adalai yakan zo daga Yahweh ne", "body": "Ana iya bayyana kalmar 'Ceto' a matsayin aiki. AT: \"Yahweh yana tserar da\nmutanen kirki\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "sun sami garkuwa a cikinsa", "body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"sun tafi wurinsa don kariya\" (Duba: figs_metophor)" } ]