[ { "title": "Kada ka kawar dani tare da", "body": "Ana magana game da azabtar da mutane kamar Allah yana jan su. A cikin wannan kwatancin Yahweh na iya jan su zuwa kurkuku, ƙaura, ko mutuwa. AT: \"Kada ku cire ni\"\n(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "su bisa ga aikin hannuwansu", "body": "Anan \"hannaye\" suna wakiltar abin da mutum yayi. AT: \"abubuwan da suka\naikata\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "mayar masu bisa ga ladarsu", "body": "\"ka basu abinda suka cancanta\"" }, { "title": "basu gane da ayyukan Yahweh ba", "body": "Anan “hannaye” suna wakiltar abin da Yahweh ya yi ko ya halitta. AT: \"abin da ya\nhalitta\" (Duba: figs_metonymy)" } ]