[ { "title": "Gama mulki na Yahweh ne", "body": "\"Gama mulki na Yahweh ne.\" Anan “mulki” yana wakiltar sarautar Allah a matsayin sarki.\nAT: \"Gama Yahweh sarki ne\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "shi yake mulki bisa al'ummai", "body": "Anan “al’ummai” suna wakiltar mutanen ƙasashe. AT: \"yana mulkin mutanen\nal'ummai\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "dukkan su masu gangarawa zuwa turɓaya ... su waɗanda baza su iya adana rayyukansu ba", "body": "Dukkansu jimlolin suna nufin rukuni ɗaya. Dukkansu suna nufin dukkan mutane saboda dukka mutane zasu mutu. (Duba: figs_parallelism)" } ]